ha_tn/gen/37/05.md

351 B

Yosef ya yi wani mafarki, ya kuma gaya wa 'yan'uwansa game da mafarkin

Wannan shi ne taƙaita abubuwan da zasu faru a cikin Farawa 37: 6-11.

Suka ƙara ƙin jininsa

"Kuma 'yan'uwan Yosef sun ƙi shi fiye da yadda suka ƙi shi a gabani"

Ina roƙon ku da ku saurari wannan mafarkin da na yi

"Ina roƙon ku a saurari wannan mafarkin da na yi"