ha_tn/gen/37/01.md

751 B

ƙasar da mahaifinsa ke zama, a cikin ƙasar Kan'ana

"A cikin ƙasar Kan'ana inda mahaifinsa ya yi zama"

Waɗannan ne al'amura game da Yakubu

Wannan jumla ta gabatar da labarin 'ya'yan Yakubu a cikin Farawa 37:1-50: 26. Anan "Yakubu" yana nufin duka iyalinsa. AT: "Wannan shi ne lissafin dangin Yakubu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

shekaru sha bakwai

"shekaru 17" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Bilha

Wannan sunan baiwar Rahila. Duba yadda zaka fassara wannan sunan a cikin Farawa 29:28. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Zilfa

Wannan sunan baiwar Liya. Duba yadda zaka fassara wannan sunan a cikin Farawa 29:23. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)