ha_tn/gen/35/26.md

754 B

waɗanda a ka haifa masa a Fadan Aram

Wannan ya nuna ba Benyamin cikin su wanda aka haifa a ƙasar Kan'ana kusa da Betlehem. An faɗi Fadan Aram ne saboda yawancin su a can aka haife su. AT: "waɗanda a ka haifa masa a Fadan Aram, in banda Benyamin da aka haifa a ƙasar Kan'ana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Yakubu ya zo wurin Ishaku

A nan "zo" kan iya zama "je." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-go)

Mamri

Wannan wani suna ne na birnin Hebron. Mai yiwuwa an sa sunan ne don martaba Mamri, abokin Ibrahim wanda ya zauna can. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 13:16. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Kiriyat Arba

Wannan sunan wani gari ne. Duba yadda aka fasaara wannan a Farawa 23:1