ha_tn/gen/35/21.md

560 B

Isra'ila ya ci gaba da tafiya

Wannan ya nuna iyalin Isra'ila da barorinsa na tare da shi. Cikakkiyar ma'anar wannan bayani za a iya fayyace shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Bilha

Wannan sunan baranyar Rahila ce. Duba yadda aka fassara wannan sunan a Farawa 29:28 (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Yanzu Yakubu na da yaya maza guda goma sha biyu

Wannan ta fara sabon batu, wanda ya ci gaba a ayoyin da ke biye.

'ya'ya maza sha biyu

"'ya'ya maza 12" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)