372 B
372 B
ginshiƙi
Wannan ginshiƙin tunatarwa ne wanda a taƙaice na nufin babban dutse da aka kafa a karshen sa.
Ya zuba baikon sha a bisansa ya kuma zuba mai a kansa
Wannan alama ce cewa yana miƙa ginshiƙin ga Allah. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
Betel
Masu fassara zasu iya ƙara dan bayani mai cewa "Sunan Betel na nufin 'gidan Allah'"