ha_tn/gen/35/09.md

490 B

Sa'ad da Yakubu ya zo daga Fadan Aram

Za a iya tabbatarwa cewa suna Betel. AT: "Sa'ad da Yakubu ya zo daga Fadan Aram, yayin da yake a Betel" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

albarkatacce

A nan "albarka" na nufin a bayyana abubuwa masu kyau akan wani da yi masa fatan alheri.

amma ba za a sake kiran sunanka Yakubu ba

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "amma ba za a sake kiran sunanka Yakubu ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)