ha_tn/gen/35/04.md

1.3 KiB

Sai suka ba

"saboda haka dukkan iyalan gidan Yakubu sun bada" ko "dukkan iyalin sa da barorin sa sun bayar"

da suke a hannun su

A nan "a hannun su" na nufin abin da suka mallaka. AT: "da suka mallaka" ko "da suke dashi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zobban da suke a kunnuwansu

"zobban su" (UDB). Ma'anar na iya zama 1) zinariyar da ke kunnuwansu za'a iya amfani da su wajen yin wasu allolin, ko 2) suka dauki yan kunnen daga birnin Shekem bayan sun kai masa hari sun kashe dukan mutanen. Zobban zasu tuna masu da zunuban su.

Allah ya sanya tsoronsu ya fãɗo a bisa biranen

Allah ya zubawa mutanen garin tsoron Yakubu da iyalin sa anyi maganar sa kamar tsoro wani abu ne da ke faɗowa kan mutane. Kalmar "tsoron" zata iya zama "fargaba." AT: "Allah ya sanya tsoronsu ya fãɗo a bisa biranen" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

a biranen su

A nan "biranen" na nufin mutanen da suka rayu a garin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

'ya'yan Yakubu

Ya nuna babu mai yaƙar wani tsakanin iyalin Yakubu. Amma 'ya'yansa biyu, Simiyon da Lebi sun yaƙi yan'uwan Shekem Kan'aniyawa bayan ya ci zarafin ɗiyar Yakubu. Yakubu na tsoron zasu dauki fansa a Farawa 34:30. AT: "iyalin Yakubu" ko "gidan Yakubu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)