ha_tn/gen/34/30.md

1.4 KiB

Kun kawo mani matsala

Kawowa wani matsala an bayyana shi kamar matsala wata aba ce da ake kawowa tare da dorawa akan wani. AT: "Kun kawo mani matsala babba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kun sa in yi ɗoyi ga mazaunan ƙasar

Sa mutanen garin su nuna ƙiyayya kan Yakubu an bayyana shi kamar yayan Yakubu sun mai dashi yana ɗoyi a zahiri. AT: "kun maishe ni abin kwatanci ga mutanen gari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ni kima ne ... gãba da ni, su kuma kawo mani hari, daganan zan hallaka, ni da gidana

A nan kalmar "Ni" da "mani" na nufin iyalan gidan Yakubu. Yakubu yace "Ni" ko "mani" kawai saboda shi ne shugaba. AT: "Gidana kima ne ... gãba da mu, su kuma kawo mana hari, daganan zamu hallaka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

idan suka tattara kansu tare don gãba da ni, su kuma kawo ma ni hari

"su kafa runduna su kawo mani hari" ko "su kafa runduna su kawo mana hari"

daga nan zan hallaka

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "zasu hallaka ni" ko "zasu hallaka mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ya kamata Shekem ya yi da 'yar'uwarmu kamar karuwa?

Simiyon da Lebi sun yi amfani da tambaya wajen tabbatar da cewa Shekem yayi mugun abu da ya cancanci mutuwa. AT: "Bai kamata Shekem ya yi wa 'yar'uwarmu kamar ita karuwa ce!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)