ha_tn/gen/34/22.md

744 B

Muhimmin Bayani:

Hamor da ɗansa Shekem sunci gaba da magana ga dattawan gari.

A wannan matakin kaɗai mutanen za su yarda su zauna da mu kuma mu zama mutane ɗaya. Idan a ka yi wa kowanne namiji a cikin mu kaciya, kamar yarda suke da kaciya.

"Sai dai ƙadai idan a ka yi wa kowanne namiji a cikin mu kaciya, kamar yarda mutanen Isra'ila ke da kaciya, za su yarda su zauna da mu kuma mu zama mutane ɗaya"

Ba dukkan dabbobinsu da kaddarorinsu - dukkan dabbobinsu zasu zama namu ba?

Shekem yayi amfani da tambaya don tabbatar cewa dabbobi da kadarorin Yakubu zasu zama na mutanen Shekem. Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: "Dukkan dabbobin su da kadarorinsu zasu zama namu." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)