ha_tn/gen/34/18.md

676 B

Maganganunsu suka gamshi Hamor da ɗansa Shekem

A nan "kalmar" na nufin abin da aka faɗa. AT: "Hamor da ɗansa suka yarda da abinda 'ya'yan Yakubu suka faɗa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

yin abin da suka ce

"su yi kaciya"

yarinyar Yakubu

"Yarinya Yakubu Dina"

saboda kuma shi ne taliki mafi daraja a dukkan gidan mahaifinsa

Za'a iya fasara wannan a matsayin sabuwar jimla. Mai yiwuwa Shekem ya san cewa sauran mutanen zasu yarda a yi masu kaciya domin suna girmama shi sosai. AT: "Shekem ya san cewa duk mutanen da ke gidan sa zasu yarda da shi domin an fi darajanta shi a tsakanin su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)