ha_tn/gen/34/06.md

818 B

Hamor ... ya tafi wurin Yakubu

"Hamor ... ya tafi wurin Yakubu"

Mutanen ransu ya ɓaci

"mutanen sun fusata"

Suka fusata sosai ... bai kamata a aiwatar da irin haka ba

Wannan zai iya zama maganar da dan Yakubu yayi, kamar yadda ya ke a UDB. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations

ya kunyatar da Isra'ila

A nan kalmar "Isra'ila" na nufin dukan iyalin Yakubu. Isra'ila a matsayin mutane sun kunyata. AT: "ya ƙasƙantar da iyalin Isra'ila" ko "ya kawo abin kunya ga mutanen Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

tilasta kansa bisa ɗiyar Yakubu

"cin zarafin yarinyar Yakubu"

domin bai kamata a aiwatar da irin haka ba

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "domin bai kamata a aiwatar da irin haka ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)