484 B
484 B
Yanzu Yakubu
"Yanzu" an yi amfani da ita a nan don nuna canji daga labari zuwa matashiya game da Yakubu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)
Yakubu ya ji cewa ya
Kalmar "ya" na nufin Shekem
ya ƙazantu
Wannan yana nufin cewa Shekem ya ƙasƙantar da Dina sosai ta hanyar tilasta mata ta kwana da shi.
ya kame bakinsa ko yayi shiru
Wannan hanya ce ta cewa Yakubu bai ce ko yi wani abu kan matsalar ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)