ha_tn/gen/34/01.md

1.1 KiB

Yanzu

A nan amfanin wannan kalmar shine na alamar sabon sashi na labarin

Dina

Wannan sunan 'yar Liya ne. Duba yadda aka fassara wannan sunan a Farawa 30:19. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Bahibiye

Wannan sunan wani kungiyar mutane ne. Duba yadda aka fassara wannan sunan a Farawa 10:15. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

yariman garin

Wannan Hamor ne ba Shekem ba. Kuma, "yarima" a nan ba yana nufin dan sarki ba. Yana nufin Hamor ne shugaban mutane a wannan yankin

ya ɓata ta, ya kuma kwana da ita

Shekem yayi wa Dina fyaɗe. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

Ya shaƙu da Dina

"Ta dauke masa hankali" (UDB). Wannan na magana kan Shekem yana kaunar Dina kuma ya so ya zauna tare da ita kamar wani abu na matsa masa ya zo wurin ta. AT: "yana so matuƙa ya zauna da Dina" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

yi mata magana mai taushi

Wannan na nufin yana yi mata magana mai sosa zuciya don ya gamsar da ita yana son ta haka kuma yana son ta kaunace shi.