ha_tn/gen/33/15.md

698 B

Me yasa zaka yi haka?

Yakubu yayi amfani da tambaya ya nuna Isuwa bai kamata ya bar mutane ba. AT: "Kada kayi haka!" ko "bai kamata kayi haka ba!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Shugabana ka

Wannan wata hanya ce ta bangirma da ake wa Isuwa. AT: "kai, shugabana, ka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person).

Sukkot

Masu fassara zasu iya ƙara dan bayani cewa, "Sunan Sukkot na nufin 'mahalli'" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ya gina wa kansa gida

Akawai alamun gidan harda iyalin sa. AT: "ya gina wa kansa gida da iyalinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

domin dabbobin sa

"domin dabbobin da yake kulawa"