ha_tn/gen/33/12.md

968 B

Shugabana ya sani

Wannan wata hanya ce ta bangirma da Isuwa ke wa kansa . AT: "kai,shugabana, ka sani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

yaran ƙanana ne

Ana iya bayyana ma'anar a bayyane. AT: "yaran sun yi ƙanƙantar da bazasu iya tafiya da sauri ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Idan a ka kora su da ƙarfi a rana ɗaya

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Idan a ka kora su da ƙarfi a rana ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

bari shugabana ya tafi gaba da bawansa

Wannan wata hanya ce ta bangirma da ake wa Yakubu. AT: "Shugaba na, Ni baranka ne. Ina roko ka tafi gaban baranka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

bisa ga saurin dabbobin dake a gabana

"bisa ga saurin dabbobin da na ke kulawa zasu iya tafiya"

Seyir

Wannan wani yanki ne mai tsaunika a Edom. Dubi yadda aka fassara wannan a 32:3 (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)