773 B
773 B
barorin mata
"barorin mata." Wannan na nufin Bilha da Zilfa.
Ya rusuna
A nan kalmar "rusuna" na nufin duƙawa don nuna ƙasƙanci tare da bangirma ga wani. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
Mene ne kake nufi da dukkan waɗannan ƙungiyoyi da na tarar
Maganar "dukkan wadannan ƙungiyoyin" na nufin kungiyoyin barorin da Yakubu ya aika su kai kyautai ga Isuwa. AT: "Me ya sa ka aiko duk wadan nan kungiyoyin su zo wuri na?"
Domin in sami tagomashi a gaban shugabana
A nan "gaban" na nufin tunanin mutum ko ra'ayin sa. AT: "Domin ka, ya shugaba na, ka gamsu da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
shugaba na
Jimlar "shugaba na" hanyar bangima ce ta nuna Isuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)