ha_tn/gen/33/04.md

695 B

same shi

"tarar da shi"

ya rungume shi, ya rungumi wuyansa, ya sumbace shi

Za'a iya fasara wannan zuwa sabon jimla. AT: "Isuwa ya sa kafadarsa a kan Yakubu, ya rungume shi, ya kuma sumbace shi"

Suka yi kuka

Ana iya fassara wannan a sarari. AT: "Sai Isuwa da Yakubu suka yi kuka saboda suna cike da farin cikin sake ganin juna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ya ga mata da yaran

"ya ga mata da yaran da ke tare da Yakubu"

'Ya'yan da Allah ta wurin alherinsa ya ba bawanka ne

Jimlar "bawanka" hanyar bangirma ce da Yakubu ya dubi kansa. AT: "wadannan ne ya'yan da Allah ta wurin alherinsa ya ba bawanka." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)