ha_tn/gen/33/01.md

687 B

mutane ɗari huɗu

"mutane 400" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Yakubu ya raba 'ya'yan ... matayen barori

Wannan ba yana nufin Yakubu ya raba yayan daidai ba. Yakubu ya raba yayan yadda kowanne ya ko ta tafi tare da mahaifiyarta. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

barorin mata

"barorin mata." Wannan na nufin Bilha da Zilfa.

Shi da kansa kuma ya tafi gaba da su

A nan "dakansa" na nuna Yakubu ya tafi shikadai a gaban wasu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)

Ya rusuna

A nan kalmar "rusuna" na nufin duƙawa don nuna ƙasƙanci tare da bangirma ga wani. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)