ha_tn/gen/29/35.md

240 B

Ta sake ɗaukar ciki

"Liya ta sake daukar ciki"

haifar ɗa

"ta haifi ɗa"

ta kira sunansa Yahuda

Masu fassara zasu iya gara dan bayani da zai ce "Sunan Yahuda na nufin 'yabo." (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)