702 B
702 B
Daga nan ta sake ɗaukan ciki
"Sai Liya ta samu ciki"
ta haifi ɗa
"ta haifi ɗa"
Yahweh ya ji cewa ba a ƙauna ta
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yahweh ya ji cewa mai gidana ba ya ƙauna ta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ta kira sunan sa Simiyon
Masu fassara zasu iya gara dan bayani da zai ce "sunan Simiyon na nufin 'Ji." (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
mijina zai haɗe dani
"mijina zai rungume ni"
na haifa masa 'ya'ya maza uku
"na haifi 'ya'ya maza uku"
a ka kira sunansa Lebi
Masu fassara zasu iya gara dan bayani da zai ce "Sunan Lebi na nufin 'haɗewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)