946 B
946 B
ba a ƙaunar Liya
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yakubu baya kaunar Liya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ba'a kaunar
Wannan na fayyace yadda Yakubu ke kaunar Rahila fiye da Liya. AT: "ba'a kaunar ta kamar Rahila!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
ya buɗe mahaifarta
Allah ya ba Liya damar ta dauki ciki an bayyana shi kamar an buɗe mahaifarta. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
bata da ɗa
"bata iya ɗaukan ciki"
Liya ta ɗauki ciki ta haifi ɗa
"Liya ta ɗauki ciki ta haifi ɗa"
ta kuma kira sunansa Ruben
Masu fassara zasu iya sa dan bayani da zai ce: "Sunan Ruben na nufin 'duba, ɗa'" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Yahweh ya dubi azabata
Liya na dandana aƙuba domin Yakubu ya yashe ta. Kalmar "azatarwa" za ta iya zama aikatau. AT: "Yahweh ya dubi azabata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)