462 B
462 B
Yakubu ya yi haka, ya kammala satin Liya
"Yakubu yayi abin da Laban ya buƙata, ya gama satin amarcin Liya"
Bilha
Wannan sunan baranyar Rahila ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Yakubu ya kwana da Rahila
Wannan hanya ce ta nuna sun yi dangantakar auratayya a fakaice. AT: "Yakubu ya auri Rahila" (UDB) (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)
ya kaunaci Rahila
Wannan na nufin kaunar jiki tsakanin namiji da mace.