ha_tn/gen/29/26.md

301 B
Raw Permalink Blame History

Ba al'adarmu ba ce mu bayar

"A iyalin mu ba ma bayar da"

Ka kammala satin amarcin wannan ɗiyar

"Ka kammala satin amarcin Liya"

za mu kuma baka ɗayar

Cikakkiyar maanar ana iya bayyana ta a sarari. AT: "sati mai zuwa zamu baka Rahila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)