ha_tn/gen/29/23.md

1.2 KiB

wanda ya kwana da ita

Ya nuna Yakubu bai san yana tare da Liya ba saboda dare yayi baya kuma gani. Cikakkiyar maganar nan a bayyane take. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Laban ya ɗauki baiwarsa Zilfa ... baranyarta

A nan mai rubutun ya bada matashiya game da yadda Laban ya ba da Zilfa ga Liya. Mai yiwuwa ya bada Zilfa ga Liya kafin aure. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Zilfa

Wannan sunan baranyar Liya ne (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ashe Liya ce

"Yakubu yayi mamakin ganin Liya kan gado tare da shi." Kalmar "ashe" a nan na nuna Yakubu yayi mamaki da abin da ya gani.

Mene ne wannan ka yi mani

Yakubu yayi amfani da tambaya ya bayyana fushin sa da mamakin sa. AT: "Ba zan iya gaskata cewa kun yi mini wannan ba!" Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ba domin Rahila na bauta maka ba?

Yakubu yayi amfani da wannan tambayar ya bayyana illar wasa da hankalin da Laban yayi masa. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: "Na bauta maka shekara bakwai domin in auri Rahila!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)