ha_tn/gen/29/21.md

516 B

Ka bani matata, domin kwanakina sun kammalu - domin in aure ta

A nan "kwanaki" na nufin dogon lokaci. Jimlar "kwanaki na sun kammalu" za a iya bayyana shi da gabagaɗi. AT:"Ka bani Rahila domin in aure ta, domin na yi maka aikin shekara bakwai!" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

yi biki

"shirya bikin aure." Mai yiwuwa Laban ya sa wasu suka shirya bikin. AT:"ya samu wasu su shirya bikin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)