ha_tn/gen/29/15.md

825 B

Kã bauta mani a banza ... dangina ne?

Laban yayi amfani da tambaya ya fifita cewa ya kamata ya sakawa Yakubu don aikin da ya yi masa. Za'a iya fasara wannan tambayar kamar bayani. Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT: "Ya kamata in saka maka domin aikin da kayi mini ko da yike kai dan uwana ne" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-litotes]])

Yanzu dai Laban na da

Kalmar "yanzu" an yi amfani da ita anan ne domin alamar canji daga labari zuwa matashiyar bayanin game da Laban da 'ya'yan sa mata. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Idanun Liya tausasa ne

Ma'anonin zasu iya zama 1) "Idanun Liya tausasa ne" ko 2) "Idanun Liya a fili suke"

Yakubu ya ƙaunaci Rahila

A nan kalmar "kaunaci" na nufin sha'awar jiki tsanin namiji da mace.