ha_tn/gen/29/11.md

457 B

Yakubu ya sumbaci Rahila

A tsohuwar Gabas ta Tsakiya, sananniya ce a gaishe da dangi da sumba. Koyaya, ana yin shi tsakanin maza. Idan yarenku yana da kyakkyawar gaisuwa ga dangi, yi amfani da hakan. Idan ba haka ba, yi amfani da abin da ya dace.

kuka da ƙarfi

Yakubu ya yi kuka, domin murna. Ana iya ba da cikaken ma'anar wannan magana a fili. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

dangin mahaifinta

"mai dangantaka da mahaifinta"