ha_tn/gen/29/01.md

735 B

mutanen gabas

Wannan na nufin mutanen Fadan Aram, ƙasar na gabancin ƙasar Kan'ana.

kuma, duba, garkunan tumaki uku na kwance a gefen ta

Kalmar "duba" na matsayin alama ne a farkon wani aukuwa a babban labari. Mai yiwuwa harshenku na da wani hanyar yin wannan.

daga waccan rijiyar

"domin daga waccan rijiyar." Wannan maganar na ba da alamar canji ne da ga labarin zuwa bayanin ƙarin haske ne game da yadda makiyaya ke shayar da dabbobin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

za su yi wa garkunan ban ruwa

"makiyayan za su shayar" ko "masu kulla da tumakin za su shayar"

bakin rijiyar

Anan "bakin" a hanya ce ta nufin buɗewa. AT: "buɗe rijiyar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)