ha_tn/gen/25/31.md

973 B

matsayinka na ɗan fari

"damarka ta ɗan fari na gadon mallakar ubanmu" (UDB)

Na kusa mutuwa

Isuwa ƙara azama a maganar sa domin ya jadada irin yunwan da yake ji. AT: "Ina jin yunwa kamar zan mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

Wane amfani ne matsayin ɗan fari ke da shi a gare ni?

Isuwa ya yi amfani da tambaya domin ya jadada cewa cin abinci ya fi muhimminci mishi da damar ɗan fari. AT: "Gado ba shi da amfani a gare ni idan na mutu da yunwa!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

da farko sai ka rantse mini

Ana iya ba da gamsashen bayani a fili abun da Yakubu ke so Isuwa ya rantse a kai. AT: "A farko ka rantse mini za ka sayar mun da damarka na ɗan fari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wake

Wannan wani irin wake ne kanana. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

Isuwa ya sayar da matsayinsa na ɗan fari

"Isuwa ya nuna cewa bai daraja matsayinsa na ɗan fari ba."