ha_tn/gen/25/29.md

550 B

Yakubu ya dafa abinci

Tunda ya ke wannan shine farkon labari game da wani abu da ya faru a wani lokaci, wasu masu juya wannan na iya farawa a cewa "Wata rana, Yakubu ya dafa" kamar yadda ya ke a UDB.

dafa taushe

"shirya taushe" ko "dafa miya." Wannan taushen an shirya shi da wake ne. (Duba: Farawa 25:31)

ƙarfinshi ya ƙare da hunwa

"ƙarfinshi ya ƙare domin yana jin yunwa" ko Yana jin yunwa"

Na gaji

"ƙarfin na ya ƙare da yunwa" ko "Ina jin yunwa"

Idom

Masu fassara na iya sharihinta cewa "ma'anar sunar Idom shine "ja.'"