ha_tn/gen/25/27.md

733 B

ya zama shahararren mafarauci

"zama mai farauta, ya na kashe dabbobi domin abinci"

mutum mai shiru-shiru

"mutum mai salama"

wanda ya kwashe lokacinsa cikin rumfofi

Wannan na magana game da lokaci kamar wani abu ne wanda za'a iya kashi. AT: "ya kasance a runfofi yawacin lokaci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yanzu

An yi amfani da wannan a ba da alaman canjin magana, zuwa ba da ƙarin haske game da Ishaku da Rebekah. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

ishaku ya ƙaunaci

Ma'anar kalmar "ƙauna" a nan shine "rahama" ko "fĩfĩta"

domin ya ci namomin jejin da ya harbo

"domin ya na cin namomin da Isuwa ya harbo" ko "domin a jin dadin naman jeji da Isuwa ke kamowa"