678 B
678 B
gashi
Kalmar "gashi" a nan na ƙara jadada abun zai biyo. "haƙĩƙa"
ya fito da gargasa a ko'ina kamar tufafin gashi
Ma'anar Wannan sune 1) fatar sa ja ne da gashi mai yawa a jikinsa, ko 2) yana da jar gashi a jikin sa. AT: "ja da kuma gashi kamar tufafin gashi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
Isuwa
Masu fassara na iya ƙara sharihinta cewa "Sunar Isuwa na kamar kalmar da ke nufin "gargashi."
riƙe da diddigen Isuwa
"riƙe bayar tafin kafar Isuwa"
Yakubu
Masu fassara na iya ƙara sharihinta cewa "Ma'anar sunar Yakubu shi ne "ya riƙe diddigen."
shekaru sittin
"shekaru 60" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)