ha_tn/gen/25/19.md

728 B

Waɗannan sune al'amura game da Ishaku, ɗan Ibrahim

Wannan jimlar ta gabatar da labarin zuriyar Ishaku na cikin Farawa 25:19-35:29. AT: "Wannan shi ne labarin zuriyar Ishaku, ɗan Ibrahim" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Shekara arba'in

"shekaru 40" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

lokacin da ya ɗauki Rebeka a matsayin matarsa

"lokacin da ya auri Rebeka"

Betuyel

Betuyel mahaifin Rebeka ne. Duba yadda aka fassara wannan sunan a Farawa 22:20. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Fadan Aram

Wannan wani suna ne na yankin Mesofotamiya, wadda take a daidai wurin da ƙasar Iraƙi ta yanzu take. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)