ha_tn/gen/25/17.md

1.1 KiB

Waɗannan sune shekarun rayuwar Isma'ila, shekaru, 137

"Isma'ila ya rayu shekaru 137" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

ya yi numfashinsa na ƙarshe sa'annan ya mutu

Kalmar "yayi numfashinsa na ƙarshe" da "ya mutu" na nufin kusan abu ɗaya. AT: "mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

sai aka tattara shi ga mutanensa

Wannan na nufin bayan Isma'ila ya mutu, an kai jikin sa wurin yan'uwansa da suka mutu kafin shi. Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT: "ya sadu da iyalin sa da suka riga suka mutu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

sun rayu

"zuriyar sa ta zauna"

daga Habila zuwa Shur

"tsakanin Habila da Shur"

Habila

Habila na wani wuri ne a Hamadar yankin Larabawa. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 2:11 (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ɗaya kuma ya nufi

"ya fuskanci"

Sun yi zaman tankiya da juna

Ma'anonin zasu iya zama 1) "basu zauna da salama a tsakanin su ba" (UDB), ko 2) "sun gujewa sauran danginsu."