ha_tn/gen/25/13.md

527 B

Waɗannan sune 'ya'yan Isma'ila, kuma waɗannan sune sunayensu bisa ƙauyukansu, suna kuma da sarakuna sha biyu bisa ga kabilarsu

Za'a iya bayyana wadannan a jimla guda biyu. "Wadannan sune sunayen 'yayan Isma'ila goma sha biyu. Sun jagoranci ƙabilun da aka basu sunna su, kuma kowannen su na da garinsu da ƙauyukansu."

Sha biyu

"12" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Yarima

A nan kalmar "yarima" na nufin mutanen ke shugabanci ko jagorancin ƙabilu, ba wai yana nufin su yayan sarakuna bane.