ha_tn/gen/25/09.md

520 B

kogon Makfela, a filin Ifron

Ifron na da fili a Makfela da kogon da ke filin. Ibrahim ya saya filin a wurin Ifron.

Wannan filin Ibrahim ya saya

"Ibrahim ya saya wannan fili"

aka bizne Ibrahim

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Su ka bizne Ibrahim" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Beyer Lahai Roi

Ma'anar wannan sunar shine "rijiyar rayayye wanda ya ke kallo na." Duba yadda aka juya sunan wannan wurin a Farawa 16:13, (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)