ha_tn/gen/25/07.md

957 B

Waɗannan sune kwanakin shekarun rayuwar Ibrahim da ya yi shekaru, 175

"Ibrahim ya rayu shekaru 175" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Ibrahim ya yi nunfashinsa na ƙarshe

"Ibrahim ya yi nunfashinsa na ƙarshe sanan ya mutu." "nunfashinsa na ƙarshe" da "mutuwa" na da ma'ana ɗaya ne. AT: "Ibrahim ya mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

a cikin kyakkyawan tsufa, tshohon mutum mai cike da kuzari

Waɗannan magana biyun na nufin abu ɗaya ne, kuma ana jadadda cewa Ibrahim ya yi rayuwa har ya tsufa. AT: "Da ya yi rayuwa sosai har ya tsufa kwarai kuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

aka tarkata shi ga mutanensa

Ma'anar wannan shi ne, bayan Ibrahim ya mutu ruhun sa ya je inda ruhun 'yan'uwansa wadda su ka mutu kafin shi. AT: "Ya sadu da 'yan iyalinsa wadda su ka riga su ka mutu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])