347 B
347 B
ya ɗauki Rebeka, ta zama matarsa
Duka jimlolin na nufin Ishaku ya auri Rebeka. AT: "ya auri Rebeka" ko "ya ɗauki Rebeka, ta zama matarsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
Ishaku ya ta'azantu
Za'a iya bayyyan wannan da gabgaɗi. AT: "Rebeka ta ta'azantar da Ishaku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)