ha_tn/gen/24/63.md

899 B

Ishaku ya fita domin yin nazari a saura da yammaci

"Da yammacin wata rana Ishaku ya fita filidomin yin tunani." Wannan zai yiwu dogon lokaci ne bayan da baran da Rebeka suka baro gidan iyayenta tunda dole suyi tafiya mai nisa.

Da ya duba tudu, ya hanga, sai ya ga raƙuma na tafe

Kalmar "duba" a nan ta ankaras da mu ga mai da hankali ga bayani mai banmamaki da ya biyo baya, "Da ya duba tudu, ya hanga, yayi mamakin ganin raƙuma na tafe"

Rebeka ta duba

"Rebeka ta duba sama"

sai ta diro daga kan raƙumin

"sai ta sakko daga kan raƙumin da sauri"

Sai ta ɗauki gyale ta yi lulluɓi

"Sai ta ɗauki gyale ta yi lulluɓi ta rufe fuskarta." Wannan alama ce ta bangirma da kamun kai ga mijin da zata aura. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-symaction]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

lulluɓi

yadin tufa da ake amfani da shi a rufe kai, kafaɗa da fuska