ha_tn/gen/24/59.md

948 B

Sai suka aika 'yar'uwarsu Rebeka

"iyalin suka tura Rebeka"

yar'uwarsu

Rebeka yar'uwar Laban ce.AT: "dangin su" ko "yar'uwar Laban"

baranyarta

Wannan na nufin baiwar da ta kula da Rebeka tun tana ƙarama, ta lura da ita tun tana ƙarama, har yanzu tana bauta mata.

yar'uwarmu

Rebeka ba yar'uwa bace ga kowa a iyalin ta. Amma suna kiranta haka su nuna suna ƙaunarta. AT: "Kaunatacciyar mu Rebeka"

muna addu'a ki zama uwar dubun dubbai goma

A nan "uwar" na nufin kakanni. AT: "muna addu'a ki zama uwar dubun dubbai goma" ko "bari ki samu ziri'a mai yawa sosai"

dubun dubbai goma

Wannan na nufin lamba mai yawa ko wadda bata iya ƙirguwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

da ma zuriyarki ta mallaki ƙofar maƙiyansu

Sojoji kan karya ganuwar biranen maƙiyansu su kuma ci mutanen da yaƙi. AT: "bari zuriyarki su yi nasara akan maƙiyanki gaba ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)