513 B
513 B
kalmomin su
"Kalaman Laban da Betuyel." A nan "kalmomi" na a matsayin abin da suka faɗi. AT: "abin da Laban da Betuyel suka ce" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
sai ya sunkuyar da kansa ƙasa
Sunkuyar da kai gaban Allah alama ce ta sujada gare shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
kayayyaki na zinariya da azurfa
"kayan zinariya da azurfa" ko "kayayyaki da aka yi da zinariya da azurfa "
kyautai masu daraja
"kyautai masu tsada" ko "kyautai masu tamani"