ha_tn/gen/24/50.md

470 B

Betuyel

Wannan shine mahaifin Laban da Rebeka

Al'amarin daga Yahweh ya zo

"Yahweh ya sa duk wadannan abubuwa su faru"

ba zamu iya ce maka ya yi kyau ko bai yi kyau ba

Suna cewa basu da yancin yin zaɓi ko abin da Allah yayi mai kyau ne ko mara kyau. AT: "bai kamata mu shara'anta abin da Yahweh ke yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Duba

Kalmar "duba" a nan ta ƙara armashi ga abin da zai biyo baya

Rebeka na gabanka

"Ga Rebeka nan"