ha_tn/gen/24/49.md

1.3 KiB

Muhimmin Bayani:

Baran Ibrahim ya ci gaba da yin magana ga iyalin Rebeka

Yanzu kuma

"Yanzu" (UDB). A nan "yanzu" ba tana nufin "nan take ba", amma an yi amfani da ita ne domin jan hankali ga batutuwa masu amfani da suka biyo.

in kuna shirye ku nuna zumunci mai aminci da amana, ku faɗa mini

Yadda zasu nuna aminci da amana a fili ya ke. AT: "ku faɗa mini in kuna shirye ku nuna zumunci mai aminci da amana ga shugabana ta wurin ba shi Rebeka ta zama matar ɗan sa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kai

Kalmar " kai" na nufin Laban da Betuyel (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

mai aminci da riƙon amana

Waɗannan kalmomi za'a iya bayyana su kamar "aminci da amana."

Amma idan har

Bayanai da aka fahimta ka iya zama a fayyace. AT: "Amma in baku a shirye ku nuna zumunci mai aminci da amana ga shugabana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

domin in bi dama ko hagu

Mai yiwuwa ma'anar ta hada da 1) yanke shawarar abin da za'a yi an bayyana shi ne kamar mutum zai juya wani sashin ko wani. AT: "domin in san matakin da zan dauka" ko 2) baran na so ya san ko akwai buƙatar ya tafi wani wurin. AT: "domin in ci gaba da tafiya ta" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])