ha_tn/gen/24/47.md

747 B

Muhimmin Bayani:

Baran Ibrahim ya ci gaba da yin magana ga iyalin Rebeka

Yar Betuwel, ɗan Nahor, wanda Milka ta haifa masa

"Betuyel mahaifi na ne. Iyayen sa kuma Nahor da Milka ne"

zobe ... ƙarau

a wannan labarin, duk waɗannan abubuwan an yi sune da zinariya. Duba yadda aka fassara su a Farawa 24:21

na sunkuya

Wannan alama ce ta ƙaskanci wurin Allah. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

ya bishe ni a madaidaiciyar hanya

"ya kawo ni nan"

wanda ya bishe ni

Kalmar "bishe ni" zata iya nuna dalilin da yasa baran ya yi sujada ga Allah. AT: "saboda Yahweh ya bishe ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-connectingwords)

dangin shugabana

Wannan na nufin Betuyel, yaron ɗan'uwan Ibrahim.