ha_tn/gen/24/45.md

845 B

Muhimmin Bayani:

Baran Ibrahim ya ci gaba da yin magana ga iyalin Rebeka

magana a cikin zuciyata

An bayyana yin addu'a a cikin zuciyar mutum kamar yin magana cikin zuciya. Kalmar "zuciya" na nufin tunanin sa da zuciyarsa. AT: "addu'a (UDB) ko "addu'a a asirce" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Ku ji

"da gaske" ko "nan take." Kalmar "ku ji" a nan na ankaras da mu ga maida hankali ga bayanan banmamaki da suka biyo.

abin ɗiban ruwa

Wata matsakaiciyar gora ce da ake yi da yinbu domin ajiye ko zuwa abu ruwa-ruwa. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 24:12

sai ta je wajen ɗiban ruwa

Jimlar "je wajen" an yi amfani da ita ne saboda ƙoramar na wani wuri ne ƙasa da inda baran ke tsaye.

ƙorama

"rijiya"

shayar da raƙuman

"ta bada ruwa ga raƙuman"