ha_tn/gen/24/39.md

1.6 KiB

Muhimmin Bayani:

Baran Ibrahim ya ci gaba da magana ga iyalin Rebeka

in a ce matar ba zata biyo ni ba fa

Wannan abu ne da zai iya faruwa. AT: "in a ce matar ba zata biyo ni ba fa." ko "Me zan yi idan matar ba zata biyo ni?" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

anda nayi tafiya a gabansa

Bautawa Yahweh an yi maganar sa ne kamar Ibrahim na tafiya da kasancewar Yahweh. AT: "wanda nake bautawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

baka nasara bisa tafiyarka

"zai mai da hanyoyin ka da nasara"

cikin dangina

"iyali"

Amma zaka kuɓuta daga rantsuwata in ka zo wurin 'yan'uwana in ba su baka ita ba. To zaka kuɓuta daga rantsuwata

Wannan misalin yanayi ne da Ibrahim bai tsammaci zai faru ba. Mai yiwuwa ma'anar kan zan 1) "Akwai hanya ɗaya tak da zaka iya yantuwa daga rantsuwa ta: Idan ka zo ga dangi na suka ƙi baka ita, to zaka yantu daga rantsuwa ta" ko, 2) ginawa kan aya 40, "Idan ka je wurin iyalin babana ka kuma nemi yarin ya, ka yi abin da na buƙaci kayi ke nan. Idan ba zasu baka ita ba, to zaka yantu daga alkawarin da ka rantse mani." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

zaka kuɓuta daga rantsuwata

"zaka kuɓuta daga rantsuwata da ka yi mini." Rashin cika alkawari an bayyana shi kamar mutumin ya yantu daga wani abu da ya daure shi. AT: "ba sai kayi abin da ka rantse mani zakayi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

in ka zo wurin yan'uwa na

Harsuna na amfani da kalmomin zo da tafi dabam-dabam.AT: "idan ka je wurin yan'uwa na" ko "idan ka je gidan yan'uwa na" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-go)