ha_tn/gen/24/36.md

661 B

Muhimmin Bayani:

Baran Ibrahim ya ci gaba da magana ga iyalin Rebeka

ta haifi ɗa ga shugabana

"ta haifi ɗa"

ya bayar da ... gare shi

"shugabana ya bashi ... ga ɗan sa"

Shugabana ya sa na rantse, cewa

"Shugabana ya sa na rantse cewa zan yi duk abin da ya buƙaci in yi. Ya ce"

daga cikin 'yanmatan Kan'aniyawa

Wannan na nufin matan Kan'aniyawa. AT: "daga matan Kan'aniyawa" ko "daga Kan'aniyawa"

waɗanda a ƙasarsu na yi gidana

"waɗanda na girma cikin su." A nan "na" na matsayin Ibrahim da duk iyalin sa da barorin sa. AT: "waɗanda tsakanin su na girma" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ga dangina

"ga dangi"