ha_tn/gen/24/28.md

1.2 KiB

budurwar ta yi gudu ta je ta faɗa wa iyalin gidan mahaifiyarta

A nan "iyalin" na nufin duk mutanen da ke gidan mahaifiyarta. AT: "ta yi gudu ta je ta faɗa wa mahaifiyarta da duk waɗanda suke nan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

duk abin da ya faru dangane da waɗannan al'amura

"duk abin da ya faru"

Yanzu

An yi amfani da wannan kalmar ne domin nuna dan tsaiko cikin labarin. A nan marubucin ya yi bayani akan Rebeka. Marubucin ya gabatar da dan'uwan ta, Laban, a labarin. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/writing-background]] da [[rc:///ta/man/translate/writing-participants]])

Da ya ga wannnan zobe na hanci ... kuma bayan ya ji duk abin da Rebeka 'yar'uwarsa ta faɗa

Waɗannan abubuwa sun faru ne kafin ya ruga wurin mutumin. Wannan ya nuna dalilin da yasa Laban ya ruga wurin mutumin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-events)

bayan ya ji duk abin da Rebeka 'yar'uwarsa ta faɗa, "Wannan shi ne abin da mutumin ya ce da ni,"

Wannan zai iya zama magana ce a fakaice. AT: "bayan ya ji duk abin da Rebeka 'yar'uwarsa ta faɗa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

duba

"da gaske." Kalmar "duba" a nan ta ƙara armashi ga abin da ya biyo baya.