ha_tn/gen/24/26.md

677 B

Mutumin

"baran" (UDB)

ya durƙusa

Wannan alama ce ta ƙasƙantar da kai gaban Allah. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

bai yashe da alƙawarinsa mai aminci ba da kuma amincinsa ga shugabana

"bai yashe da alƙawarinsa mai aminci ba da kuma amincinsa ga shugabana." Kalmar "amincinsa" da "alherinsa" za su iya zama "zama da aminci da alherinsa." AT: "ya ci gaba da zama da aminci da alherin sa domin alƙawarinsa ga shugabana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

bai yashe da

Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT: "ya ci gaba da nuna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

yan'uwa

"iyali" ko "dangi"