ha_tn/gen/24/24.md

578 B

Ta ce

"Rebeka ta ce" ko "budurwar ta ce"

gare shi

"ga baran"

Ni 'yar Batuwel ce ɗan Milka wanda ta haifawa Nahor

"Batuwel ubana ne, iyayen shi kuma sune Milka da Nahor"

muna kuma da ciyawa da abincin dabbobi

An fahimta cewa ciyawa anbincin raƙuma ne. Zaka iya bayyana wannan bayani. AT: "muna kuma da ciyawa da abincin dabbobi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

domin ku kwana

"domin ku kwana" ko "inda zaku tsaya daren nan"

domin ku

A nan "ku" na nufin baran da waɗanda suke tafiya tare. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)